Musulmai
A yau ne babbar Kotun Musulunci da ke zamanta a Rijiyar Zaki ta ci gaba da sauraron shari'ar matashin da ya kashe mutane 23 a karamar hukumar Gezawa a Kano.
Gwamnatin jihar Oyo ta ayyana ranar hutu domin murnar zagayowar shekarar musulunci. Gwamnatin ta ayyana ranar Litinin, 8 ga watan Yuli a matsayin ranar da ba a aiki.
Sarkin Katsina, mai martaba Abdulmumini Usman ya jagoranci dubban jama'a zuwa filin idi don yin sallar roƙon ruwa. An roki zaman lafiya da damina mai albarka.
Gamayyar malaman Musulunci a Ogbomoso da ke jihar Oyo sun kalubalanci Sheikh Taliat Yunus kan bijirewa umarnin Oba Afolabi Ghandi da ke sarautar garin.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Ishaq Adam Ishaq ya bayyana takaici yadda wasu ke murnan sace mahaifiyar mawaki Rarara inda ya ce babu wanda ya tsira daga haka.
Cibiyar dabbaka shari'ar Musulunci ta gargadi gwamnatin jihar Sokoto kan wasa da iko da kuma darajar da Sultan ke da shi musamman a idon Musulman Najeriya.
Mai shari’a K.B. Olawoyin na babbar kotun Oyo ya haramtawa Sarkin Ogbomoso, Oba Afolabi Ghandi Olaoye tsige babban limamin Ogbomoso, Sheik Teliat Yunus Ayilara.
Gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke ya ba da tabbacin cewa gwamnatinsa ba ta da shirin rusa babban masallacin Ilesa saboda aikin titin hanya.
Akalla masallata 14 ne suka rasa rayukansu suna tsaka da sallah a masallacin Juma'a bayan tirela ta hau kansu a karamar hukumar Kura da ke jihar Kano.
Musulmai
Samu kari