Musulmai
Kungiyar ƴan Kabilar Kuteb KYN ta zargi gwamnatin Taraba da shirya rusa fadar Ukwe mai cike da tarihi da al'adu tare babban Masallacin Juma'a a garin.
Yayin da ake cigaba da korafi kan gwamnatin Bola Tinubu a Najeriya, Sheikh Salihu Abubakar Zaria ya ce ko kadan bai yi nadamar zaben Musulmi da Musulmi ba.
Gwamnatin jihar Katsina ta ware makudan kudi domin tallafawa garine Damagaram da ke kasar Nijar da makudan kudi har $10,000 domin gyaran masallaci.
A wannan labarin za ku ji Sarkin Musulmi, Mai Alfarma Alhaji Sa'ad Abubakar III ya ba yan Najeriya shawara kan abin da ya kamata samu rika yi wa shugabanninsu.
Kungiyar MURIC ta kare Sanata Shehu Buba da ke wakiltar Bauchi ta Kudu kan zargin daukar nauyin ta'addanci inda ta yi Allah wadai da kazafin da aka yi masa.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto ya ware makudan kudi har N95.4m domin gyaran masallatan Juma'a guda 87 duk da shan suka da yake yi kan wasu ayyuka.
Hukumar alhazai ta kasa ta gano yadda aka yi algus wajen kula da mahajjatan 2024, inda yanzu haka ake shirin biyan wani kaso na kudin aikin hajji ga alhazan.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya lissafa abubuwa 5 da ake so mutum ya yiwa mahaifinsa idan ya rasu. Na 3 na da muhimmanci.
Za a yi mukabala tsakanin Sheikh Isa Ali Pantami da Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi a kan amfani da carbi a Musulunci. Pantami ne ya bukaci a yi mukabalar.
Musulmai
Samu kari