Musulmai
Alhaji Rabiu ya dauki nauyin sake gina masallacin Zariya, inda ya fara bayar da N2bn. Sabon masallacin zai iya daukar mutane 7,000 tare da kayan zamani.
Mai alfarma sarkin Musulmi ya jagoranci raba zakka a jihar Jigawa. Jigawa ta yi fice wajen raba Zakka a Najeriya. Gwamna Namadi ai taimaki shirin zakka.
Sheikh Daurawa ya ce rashin Sallah, shaye-shaye, rashin makaranta, da kin biyayya ga iyaye suna daga cikin alamomin matashin da ke shirin lalacewa cikin al'umma.
Wani malamin addinin Kirista, Fasto Isaac Ayo Olawuyi ya bukaci ba Musulmi damar mulkin jihar Lagos bayan Kiristoci sun shafe shekaru 12 suna mulki zuwa 2027.
Hukumar Hisbah ta samu nasarar kama wasu kwalaben da ake zargin suna dauke da kayayyakin barasa a Sokoto. Ta yi magana kan matakin dauka na gaba.
Fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, ya fara gina sabon masallaci a Kuduri da ke Sumaila, jihar Kano, bayan ruwa ya rushe masallacin da ke garin.
Za a zamanantar da hudubar Juma'a a masallacin Abuja bayan an nada sababbin limamai biyar. Yan kabilar Ibo biyu sun shiga cikin sababbin limaman.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya yi alhinin rasuwar sanannen malamin addinin musulunci, Sheikh Muyideen Ajani Bello.
Rahotanni sun ce mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya kaddamar da gina masallacin Naira miliyan 350 a mahaifarsa da ke karamar hukumar Danja, jihar Katsina.
Musulmai
Samu kari