Musulmai
Tsohon ministan sadarwa, Isa Ali Pantami ya gargadi malamai su guji sukar junansu a bainar jama’a, yana cewa kafofin sadarwa sun haifar da yawaitar jayayya.
‘Yan bindiga sun kai mummunan hari a Na’alma da ke karamar hukumar Malumfashi a Katsina, inda suka kashe mutane da dama yayin sallar Asubahin yau Laraba.
A labarin nan, za a ji cewa Shikh Ahmad Muhammad Gumi ya bayyana cewa addinin Musulunci bai amince a rika zaluntar juna a rayuwar aure ba, ya ba malamai shawara.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Dahiru Bauchi ya mika godiyarsa ga Shugaban Kasar Aljeriya, Abdelmadjid Tebboune saboda karrama alfarmar da ya roka.
Sakatare Janar na Vatican, Pietro Parolin, ya ce rikice-rikicen tsaro a Najeriya ba na addini ba ne, amma suna da tushe na zamantakewa da ake samu.
Gwamnatin Jihar Lagos ta rushe kasuwar Costain da ke jihar, inda ta kori ‘yan kasuwa da dama tare da lalata kadarori masu darajar miliyoyin naira.
Gwamnatin Saudiyya ta nada Sheikh Dr. Saliḥ bin Fawzan Al-Fawzan sabon mai fatawa a kasar. Tarihi ya nuna cewa an haifi Sheikh Fawzan a shekarar 1935.
A labarin nan, za a ji cewa wani bincike ya gano yadda 'yan awaren Biafra suka dauko tare da yayata batun cewa ana yi wa kiristocin Najeriya kisan kiyashi.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III ya karyata zargin kisan Kiristoci a Najeriya. Ya bayyana cewa ko kadan babu kamshin gaskiya.
Musulmai
Samu kari