Musulmai
Shugaban karamar hukumar Danko/Wasagu da ke jihar Kebbi, Hussaini Aliyu ya ce zargin da wani dan Majalisar Amurka ya yi kan daliban da aka aace ba gakiya ba ne.
Gwamnatin Katsina ta umarci Malam Yahaya Masussuka ya kare kansa gaban malamai. Ana zargin karatuttukan malami sun sabawa koyarwar addinin Musulunci.
Motar bas dauke da masu Umra ta yi karo da tankar mai a hanyar Madina. Masu Umara daga India 45 sun rasu a hadarin. Hukumomin India sun yi magana.
A labarin nan, za a ji shugaban katolika na duniya, Fafaroma Leo XIV ya goyi bayan kalaman Shugaban Amurka, Donald Trump a kan zargin kisan kiristoci a Najeriya.
Shahararren dan gwagwarmaya a Najeriya, Omoyele Sowore ya tabo batun ci gaba da tsare Malam AbdulJabbar Kabara da ake yi wanda ya ce abin bakin ciki ne.
Kungiyar Musulmai a jihar Edo sun kai gwamnatin jihar a kotu kan mika makarantun gwamnati ga cocin Katolika ba tare da tuntubar sauran bangarori ba.
Musulunci ya samu karuwa da wata matashiya ta karɓi Shahada a radin kanta, inda malam Adamu Ashaka da Baban Chinedu suka ba ta shawarwari kan kalubale.
Ana fargabar wasu Yahudawa sun kona wani masallaci a Yammacin Kogin Jordan, inda suka lalata gine-gine tare da rubuta kalaman batanci a bangon masallacin.
Kungiyar kare hakkin musulmi ta Najeriya watau MURIC ta nuna damuwa kan ra'ayin shugaban hukumar INEC, Farfesa Amupitan kan matsalar tsaron kasar nan.
Musulmai
Samu kari