Musulmai
Hukumar tace fina-finai ta Kannywood ta umarci rufe dukkan gidajen gala a fadin jihar Kano yayin da aka sanar da ganin watan azumin Ramadana a yau Lahadi.
Azumin watan Ramadan na shekarar 2024 zai fara ne a ranar Litinin, 11 ga watan Maris 2024 ko Talata, 12 ga watan Maris 2024. Akwai inda za a yi azumi maintsawo.
Kungiya ta hada-kai an bugawa Musulman kurame Al-Kur’ani domin suyi addinin musulunci. Kurame da ke da matsalar ji sun samu damar karatun littafi mai tsarki.
Majalisar koli ta shari'ar musulunci a Najeriya karkashin mai alfarma sarkin musulmai ta yi kira da al'ummar musulmi su fita duba jinjirin watan Ramadan.
Azumin Ramadan na farawa daga ketowar alfijir zuwa faɗuwar rana, kuma yana ɗaukar daga sa'o'i 12 zuwa 17, ya danganta da inda mutum ya ke rayuwa a duniya.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya ce gwamnatinsa za ta ɗauki nauyin ciyar da mutane 171, 900 a kowace ranar har karshen watan azumin Ramadan.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa dakarun sojoji sun shirya tunkarar kowace irin barazana idan bukatar hakan ta taso musamman a watan Ramadan.
Kungiyar Izala a jihar Zamfara ta tura gargadi ga kakakin gwamnan jihar kan yadda ya ke kare hukumar CPG da ake zargi da kisan malamin Musulunci, Sheikh Hassan Mada.
Hukumar Hisbah ta kasance tana kira wajen gyara tarbiyya da yin kira zuwa ga koyarwar addinin musulunci a tsakanin al'ummar musulmai. Tana ayyuka da dama.
Musulmai
Samu kari