Musulmai
Wani Musulmi attajiri a garin Jos, Huzaifa Ibrahim Abdullahi ya taimakawa coci da kayutar N1m da kuma bulok 2,000 domin inganta zaman lafiya tsakanin al'ummar jihar.
Bayan shekara 33, gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya aza harsashin ginin sansanin alhazai wa al'ummar Musulmi, wanda shi ne na farko tun bayan kafa jihar.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya kaddamar da shirin tallafawa marayu wanda ya saba aiwatarwa duk shekara a gidan gwamnatinsa da ke Damaturu.
Dr. Jabir Maihula ya ce duk wanda ke da lalura ta rashin lafiya zai rama azumi ko da ya yi ciyarwa, sai idan mutum ya tsufan ko rashin lafiyar da ba warkewa.
Reno Omokri ya shawarci dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter Obi kgan yadda zai shawo kan Musulmai su zabe shi a 2027 tare da manta abin da ya yi.
Ana cikin jimamin rasuwar dalibai mata a jihar Nasarawa, wasu mata huɗu sun sake rasa rayukansu yayin da suka gamu da cunkoso a wurin karbar Zakka a jihar Bauchi.
Kiristan ‘dan wasan fim, Will Smith ya karance Kur’ani daga Baqarah zuwa Nas a Ramadan. Will Smith ya komawa addini domin samun mafitar mawuyacin halinsa.
Yayin da aka dauki azumi na 12 a yau Juma'a 22 ga watan Maris, wannan rahoto zai kawo muku muhimman abubuwa 10 da ake bukatar Musulmi ya ba su kulawa.
Wani ɗan wasan gaba na tawagar kwallon kafa ta kasar Faransa, Mahamadou Diawara, ya fice daga tawagar saboda an haramta wa ƴan wasa Musulmi yin azumi.
Musulmai
Samu kari