Musulmai
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya ba maniyyatan jiha makudan kudi har N3.34bn domin tallafa musu bayan ƙarin kudin kujera da hukumar alhazai ta yi.
'Yan bindiga sun kai sabon farmaki Gusau, babban birnin jihar Zamfara yayin da Musulmi suke tsakiyar yin sallar Tahajjud, an ruwaito sun sace masallata da dama.
Yayin da ake ci gaba da azumin watan Ramadan, Ministan Abuja, Nyesom Wike ya gwangwaje al’ummar Musulmai a birnin Abuja da kayan abinci domin saukaka musu.
Gwamnatin jihar Kebbi ta yi karin haske kan murabus din limamin masallacin Wala, Alhaji Rufai Ibrahim inda ta ce kafin ya yi murabus aka dakatar da shi.
A yayin da azumin Ramadan ya kai kwanaki 20, akwai bukatar mu waiwayi muhimman ayyukan da Annabi Muhammad (S.W.A) yake aikatawa a kwanaki 10 na karshe.
Yayin da ake ci gaba da azumin watan Ramadan, 'yan sanda sun cafke wani malamin Musulunci, Alfa Oluwafemi Idris da sassan jikin ɗan Adam a jihar Ondo.
Watan azumin Ramadan cike yake da falala da daraja. Ana son al'ummar musulmi su dage da ibadah da ayyukan alkhairi domin samun rabauta daga Allah.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya tallafawa maniyyatan jiharsa da rabin kuɗin da NAHCON ta ƙarawa maniyyatan jiharsa, ya ba da sabon umarni.
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara ya biya wa maniyyatan jiharsa Musulmai cikon kudin kumar hajji har N1.9m kan kowace kujera bayan hukumar alhazai ta kara kuɗi.
Musulmai
Samu kari