Musulmai
Sheikh Ishaq Adam Ishaq ya yi magana kan rasuwar marigayi Muhammadu Buhari, inda ya bukaci shugabanni su ji tsoron Allah su gyara domin tsira a lahira.
Bayan rasuwar Sheikh Abdullahi Yankaba, Malam Lawan Abubakar Triumph ya bayyana jimaminsa kan rasuwar shehin cewa Sunnah ta yi babban rashi a Kano.
Fitaccen mawaƙin nan na Najeriya da Tanzania, Juma Jux ya bayyana yadda ya fahimtar da matarsa addinin musulunci bayan sun yi aure a watan Afrilu, 2025.
Bayan yan bindiga sun sake limamin masallacin Juma'a, malamin da ke garin Uromi, Imam Muhammad Murtadha Obhakhobo ya karyata rahoton rundunar yan sanda.
Sheikh Muhammad Nuru Khalid ya nuna damuwa da kalaman Sheikh Sani Jingir kan Malam Yusuf Sambo Rigachukun bayan ziyarar da Peter Obi ya kai masa.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta yi zama da malamin Musulunci Sheikh Abubakar Lawan Triumph a kan wa'azin da ya yi ya jawo rudani kan Annabi SAW.
Kumgiyar kare haƙkin musulmi ta Najeriya watau MURIC ta yabaws Gwamna Soludo na jihar Anambra bisa yadda ya wanke Fulani daga zargin kao hare-hare a yankinsa.
Yayin da ƙarancin ruwan sama ya fara yawa a Kano, Majalisar Malamai ta roki ɗaukacin al'umma su fito sallar rokon ruwa son neman taimakon Allsh SWT.
Al'ummar Musulmi na faɗin duniya na alhinin rasuwar fitaccen malamin, Sheikh Dr. Rabi’ ibn Hadi al-Madkhali ya rasu a ranar Laraba 10 ga watan Yulin 2025.
Musulmai
Samu kari