Musulmai
Hukumar kidayar Birtaniya ta sanar da cewa suna Muhammad ne mafi shahara a 2024 bayan samun matsayin a 2023. Hakan na da alaka da zuwan Musulmi Ingila da Wales.
Wani malamin Musulunci, Dr Dauda Awwal ya fito da sabuwar fassarar Kur'ani da harshen Yarabanci, Turanci mai dauke da rubutun Larabci da Romanci na farko a duniya.
Kotu a Ilorin ta yanke wa Malam Abdulrahman hukuncin kisa ta hanyar rataya kan kisan Hafsoh Lawal, ta kuma wanke wasu mutum hudu da ake zargi da hannu a kisan.
Sarkin Musulmi, Mai Alfarma Sa’ad Abubakar III ya bukaci kawo karshen kisan kiyashin da ake yi a Gaza wanda yake jawo asarar rayuka musamman mata da yara.
Malamin Musulunci, Sheikh Bello Aliyu Yabo ya shawarci masu mulki su tuba kafin mutuwa, yana sukar wadanda ke neman a yafe wa marigayi Muhammadu Buhari
Kungiyar Limamai da Alarammomi ta Ogun ta nuna damuwa kan hana zirga-zirga da ake shirin kakabawa a Ikolaje da Idiroko saboda jana’izar sarki da ya rasu.
Za a gudanar da sallar Jana’iza ga marigayi Sarkin Gusau, Alhaji Ibrahim Bello, da misalin karfe 2:30 na rana a babban masallacin Juma’a na Gusau.
Malaman addinin Musulunci sun kafa sabuwar kungiyar addinin Musulunci bayan Izala da Darika da ake da su. Kungiyar za ta rika ayyukan addinin Islama.
Fitaccen dan TikTok ɗin nan, Habeeb Hamzat wanda aka fi sani da Peller ya ba da labarin dalilinsa na canza addini daga Musulunci zuwa Kiristanci.
Musulmai
Samu kari