Musulmai
Malamin addinin Musulunci da ya yi limanci a dakin Ka'aba bayan zama ladani, Sheikh Abdul Wakeel ibn Sheikh Abdul Haq al-Hashimi ya rasu, an masa jana'iza a Saudiyya
Wata tsohuwar ‘yar takarar a jam'iyyar Republican, Valentina Gomez, ta tayar da hargitsi a taron da Musulmi ke yi a Capitol, Texas na kasar Amurka.
A kwanakin nan an yi yada yada jita-jitar cewa an yi wa shugaban kungiyar Izalah reshen Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir ihu a wani masallacin Abuja.
An fara samun sabani kan kokarin da Farfesa Ibrahim Makari ya fara na ganin ya hada kan Musulmi a Najeriya. Mansur Sokoto da Dr Aliyu Muhammad Sani sun yi suka.
Limamin Abuja, Farfesa Ibrahim Ahmad Makari ya gana da malaman Izala, Darika, Salafiyya da Sheikh Ahmad Gumi a kokarin hada kan Musulmin Najeriya.
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana jimami kan rasuwar babban malamin Musulunci, Sheikh Umar Bojude, babban limamin masallacin AG Dalibi a jihar Gombe.
Kungiyar Malaman Musulmi na Yarbawa ta gargadi Sheikh Habeeb Adam Al-Ilory na Markaz Agege kan kalaman da ake zargin sun saba wa Sahabban Annabi SAW.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Malamai ta jihar Taraba ta bayyana cewa ba za ta zuba idanu ba al'ummar Musulmi su ci gaba da taɓara da sunan biki.
Bayan korafe-korafe ya yi yawa kan kisan masallata a jihar Katsina, Gwamnatin ta yi alkawarin cafke wadanda suka kai mummunan hari kan masu ibada.
Musulmai
Samu kari