Mata Da Miji
Wani mutum mai shekara 50 a garin Bama da ke jihar Borno, ya yanke al'aurarsa bayan tsohuwar matarsa ta ƙi komawa gidansa duk da roƙonsa da aka yi kan lamarin.
A tsakanin 2022 zuwa 2025, Kannywood ta yi kama da dandalin auratayya, inda jarumai mata da dama sun yi aure. Legit ta jero bayanan jarumai 12 da suka yi aure.
Wasu ma'aurata, Abdulsalam da Zainab da mutane 3 sun rasa rayukansu sakamakon mummunan hatsarin motar da ya rutsa da su a titin Kurfi zuwa Katsina.
Gini ya rufta kan uwa da 'ya'yanta biyar sun mutu a Katsina sakamakon mamakon ruwan sama, wand aya yi ajalinsu. An ce an kwantar da wasu 4 asibiti.
Safiya Umar ta bayyana cewa ba ta tare da Ahmad XM, inda lauyanta ya ce XM ya sake ta saki uku tun watanni biyar da suka gabata saboda wasu matsaloli.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana yadda matarsa ta zama ginshikin zaman lafiya a gidansa na shekaru kusan 26.
Tsohon mai taimaka wa shugaban kasa, Reno Omokri, ya ce ana biya kudin gaisuwa ne kawai ga budurwar da ba ta taba aure ba musanman a wasu al'adun Afirka.
Wani magidanci ya kama matarsa a gado sintur tare da wani namiji a ƙasar Zambia, ya ce ya so ba matarsa mamaki ne amma ya taras da abin bakin ciki a gidansa.
Jami'an tsaro sun cafke wani matashi kuma.magidanci, Yayu Musa bisa zargin halaka mahaifiyar matarsa, Ummi a jihar Kogi, ya yi bayanin yadda abin ya faru.
Mata Da Miji
Samu kari