Mata Da Miji
Maharan Fatima da yaranta 6 sun yi amfani da kan keken dinki wajen aikata kisan gillar; an kamo Umar Auwalu da abokan ta'asarsa bayan jana'izar iyalin a Kano.
Tinubu ya yi Allah-wadai da kisan gillar mata da yara 6 a Kano; ya bukaci 'yan sanda su gaggauta daukar mataki kan wadanda ake zargi. Ya yi ta'aziyyar dan kasuwa.
Jama'a sun fara kira da a taimakawa Malam Bashir Haruna da aka kashe matarsa da 'ya'yansa shida a jihar Kano. Barista Abba Hikima na cikin wadanda suka yi kiran.
A labarin nan, za a ji cewa mahaifin Umar, Malam Auwal ya bayyana takaici a kan kisan gilla da ake zargin dansa da aikata wa inda ya shafi zuri'a guda.
Rundunar 'yan sandan jihar Kebbi ta tabbatar da cafke wani mutum, Sule Gurmu da ya kashe matarsa, Umaima Maiwada a Augie bayan zabga mata kotar fartanya
Rundunar yan sandan jihar Kano ta samu gagarumar nasara wajen kama mutane uku da ake zargi da kashe Fatima Abubakar da yaranta shida a Chiranchi.
Tashin hankali ya barke a yankin Ekid da ke Akwa Ibom, bayan kama Princess God’sown Udoito, mai sukar Gwamna Umo Eno kan batun filaye da muhalli.
Wata mata ta kashe mijinta da budurwarsa da adda a Jihar Delta; a Ondo ma wata ta fasa wa mijinta kai da taɓarya ranar 15 ga Janairu, 2026, saboda zargin cin amana.
Majalisar dokokin jihar Akwa Ibom ta karyata rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa tana duba kudirin dokar da zai haramta zina a tsakanin mutane.
Mata Da Miji
Samu kari