Masu Garkuwa Da Mutane
A labarin nan, za a ji cewa wani lauya dan Kano, Barista Hashim Abdullahi ya kubuta daga hannun masu garkauwa da mutane bayan kama shi a jihar Sokoto.
Rundunar 'yan sandan Sokoto ta ce ta kwato dabbobi 689 daga hannun barayi, tare da kubutar da mutum takwas da aka sace cikin hare-haren 'yan bindiga.
Rundunar 'yan sandan Kano ta tabbatar da cewa mutanen karamar hukumar Bichi sun kama dan bindiga bayan an yi kukan kura an kama shi da kayan sojoji.
A labarin nan, za a ji cewa Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta kama wani bawan Allah Muhammad Sani da laifin ta'addanci, an yanke hukunci.
Shugabar makarantar jihar Oyo da aka sace dalibai da malamai, Racheal Alamu ta yi bayani game da abubuwan da suka faru da su a hannun 'yan bindiga da suka sace su.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban wata makarantar firamare a jihar Oyo tare da neman Naira miliyan 30 a matsayin kudin fansa kafin sakinsa.
Iyalan ɗaliban da aka sace a makarantar Mussa da ke Borno sun roƙi gwamnatin tarayya ta gaggauta ceto 'ya'yansu bayan watanni biyu ba tare da wani labari ba.
A labarin nan za a ji cewa hukumar NIMC a Najeriya ta bayyana dalilin da ke hana ta bibiyar masu garkuwa da mutane ta lambar NIN duk da suna amfani da waya.
An samu karin bayani kan matakan da sojoji da sauran hukumomi suka dauka wajen ganin sun ceto daliban jihar Oyo wajen cafke iyalan 'yan bindigan.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari