Malaman Makaranta
Malaman firamare a birnin tarayya Abuja sun tafi yajin aiki kan wasu hakkoki da ke da alaka da albashi. Malaman sun ce za su yi zanga zanga idan ba a saurare su ba.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa daliban firamare da sakandare za su koma makaranta a ranar 17 ga Satumba yayin da ta ba da hutun Mauludi a fadin jihar.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da dage ranakun da dalibai za su koma makarantu a fadin jihar. Gwamnatin ta yi karin haske kan dalilin daukar matakin.
Gwamnatin jihar Edo ta dakatar da bude makarantun jihar baki daya na gwamnati da masu zaman kansu saboda kara farashin mai da aka yi a fadin Najeriya.
Gwamnatin jihar Kwara kakashin Gwamna Abdulrazaq ta sanar da shirinta na ɗaukar sababbin ma'aikata da malaman makaranta sama da 1500 a faɗin jihar.
Mun tattaro jerin Gwamnoni 7 da suka samu digirin PhD kafin shiga ofis a yau. Akwai gwamnonin jihohin da suka kure boko kafin su sa kafa a harkar siyasa.
Shugabanni irinsu Atiku Abubakar sun iya sake shiga aji, suka samu shaidar digirin Masters a Amurka tun kafin Muhammadu Sanusi II ya zama dakta a yau.
Gwamnatin tarayya ta shirya ganawa da kungiyar malaman jami'o'in Najeriya domin tattaunawa kan bukatunsu da nufin hana su shiga yajin aikin da suka kuduri aniya.
Kimanin mutane bakwai ne 'yan bindiga suka kashe a kauyen Sai da ke jihar Taraba. An ruwaito cewa wasu fusatattun matasa sun yi harin ramuwar gayya.
Malaman Makaranta
Samu kari