Labaran Soyayya
Rundunar ‘yan sandan Oyo ta kama Lawal Faruq da laifin ƙone tsohuwar budurwarsa, Omolola Hassan, a Ibadan bayan soyayyarsu ta mutu. Bincike yana gudana.
A labarin nan, za a ji cewa INTERPOL ta samu hadin kan jami'an kasar Argentina wajen cafke wani dan Najeriya da ake zargi da damfarar dubunnan mata a duniya.
A labarin nan, za a ji yadda wasu mata a Kano su ka fada tarkon Yusuf Sidi, matashi 'dan Nijar mazaunin Libya da ke tara hotunan tsiraicin mata, yana masu barazana.
Rundunar Yan Sanda a jihar Delta ta fara gudanar da bincike kan mutuwar wata yar kasar Amurka da ta zo Najeriya wurin saurayinta, an kama masoyinta a Warri.
Babbar Kotun tarayya da ke Abuja ta yi hana matar da ke zargin tsohon minista, Kabiru Tanimu Turaki da lalata da ita inda umarci hana ta danganta danta da shi.
Wani magidanci, Mista Ishaku Joseph ya maka saurayin diyarsa, Yunana Zock a kotu jam tuhumar kwashe kudin gadon matarsa, wacce ta bar duniya kwanakin baya.
Rahotanni sun tabbatar da mana cewa matashin da ake zargi da kisan budurwarsa a jihar Taraba ya mutu inda aka tsinci gawarsa ana tsaka da bincike kan lamarin.
Kelechi Ebubechukwu, yar shekara 24, ta mutu a gidan saurayinta a Abuja. An tsare masoyinta yayin da bincike ke ci gaba kan musabbabin mutuwarta.
Rundunar ’yan sanda ta Rivers ta yi karin haske game da cin amanar da yan mata ke yi wa samari inda ta tabbatar da haka na iya kaiwa mutum gidan gyaran hali.
Labaran Soyayya
Samu kari