Kananan hukumomin Najeriya
Kotu ta dakatar da shugaban hukumar KANSEIC prof. Sani Lawan Malumfashi da dukkanin shugabannin hukumar KANSEIC saboda rashin chanchantarsu a aikin gwamnati.
Babbar kotun tarayya mai zama a Kano ta haramta gudanar da zaben ciyamomi da kansilolin da aka shirya yi a Kano ranar Asabar, 26 ga watan Oktoba.
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Kaduna ta yi zargin tagka magudi a zaben shugabannin kananan hukumomin da aka yi. Ta ce za ta garzaya kotu neman adalci..
Hukumar zaben jihar Kogi (KSIEC) ta sanar da zaben kananan hukumomi 21 da aka gudanar a jiya Asabar 19 ga watan Oktoban 2024 inda ya ce APC ce ta yi nasara.
Jam'iyyar APC ta samu nasarar lashe zaben shugabannin kananan hukumomi a jihar Kaduna. APC ta kuma lashe kujerun kansiloli 255 a jihar a zaben ranar Asabar.
Yan sanda sun tarwatsa wasu matasa da ke kokarin kawo cikas a zabukan kananan hukumomi da ake cigaba da yi a ofishin hukumar zaben jihar Kaduna a yau Asabar.
Mutanen jihar Kaduna sun yi biris da dokar hana fita da gwamnatin jihar ta sanya domin zaben kananan hukumomin da ake gudanarwa a ranar Asabar, 19 ga watan Oktoba.
Jihohin Kaduna da Kogi za su gudanar da zaben shugabannin kananan hukumomi a ranar Asabar, 19 ga watan Oktoban 2024. Za a yi zaben cike gurbi a Plateau.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar takaita zirga zirga a fadin jihar daga karfe shida na safe zuwa karfe 7 na yamma a ranar Asabar, 19 ga Oktobar 2024.
Kananan hukumomin Najeriya
Samu kari