Jihar Legas
Gwamnatin Donald Trump ta fadi sunayen mutanen da ake zargi da tallafawa ta'addanci wajen jigilar kudin ISIS a Najeriya. Ta ambaci wasu kamfanoi a Legas da Kano.
Rundunar yan sandan jihr Legas ta ce bam din da aka dasa a wata mota ya tarwatse ne lokacin da aka yi yunkurin tayar da motar, mutum daya ya samu runi.
'Yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa nan gaba kadan kudin litar man fetur za ta kasar sauka kasa a Najeriya. Sun ce lita za ta dawo kasa da N120.
Rundunar yan sanda reashen jihar Legas ta tabbatar da mutuwar mataimakin kwamishina, Khan Salihu, an ce ya koma gida bayan fitowa daga masallaci ranar Lahadi.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Fulani mazauna Kudu maso Gabas da Kudu maso Yamma sun fara barin yankunan saboda tsangwama da zargin aikata laifuka.
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa Janar Abdulsalami Abubakar na ƙoƙarin ganin an saki MKO Abiola kafin rasuwarsa ta zo ba zato ba tsammani.
Rahotanni sun nuna cewa malamin ya sa kayn yan bindiga ne domin fadakarwa a wani wasan kwaikwayo da aka saba shiryawa a makarantar a jihar Legas.
Kungiyar NLC ta tabbatar da rasuwar shugaban JNC na jihar Legas, Domingo Michael Adaeleke a taron kwadago na duniya da ke gudana a birnin Geneva.
A labarin nan, za a ji hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta fara shari'a da wani mutum da ake zargin yana amfani da kafafen sada zumunta wajen neman a yi juyin mulki.
Jihar Legas
Samu kari