Jihar Legas
NSCDC ta gano wata jami'ar bogi a Legas, ta ceto matasa 106 tare da kama wanda ake zargi da yaudarar matasa da alkawarin karatu a jami'ar ƙasashen waje.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana game da shirinsa na kawar da talauci daga fadin Najeriya da manufofinsa.
A labarin nan, za a ji cewa wasu matasa 9 yan asalin jihar Sakkawato sun rasu bayan wani mummunan hatsari ya rutsa da su a hanyarci rani zuwa Legas.
Jihohin Kudu maso Yamma shida sun karɓi Naira tiriliyan 3.79 daga rabon FAAC tsakanin 2023 da rubu'in farko na 2026, inda Legas ta fi samun kaso.
Sheikh Imam Tijani Gbajabiamila, Olori Ratibi na Legas, ya rasu a LASUTH, yayin da al'ummar Musulmi suka yi masa addu'o'i tare da alhinin rasuwarsa.
Dan takarar gwamnan jihar Legas a karkashin inuwar jam'iyyar ADC mai adawa, Gbadebo Rhodes-Vivour, ya sanar da rasuwar mahafiyarsa. Ya ce za a fadi lokacin jana'iza.
An gurfanar da fitaccen dan TikTok, DJ Chicken a kotun Majistare da ke Ogba a Legas kan zargin yi wa Seyi Tinubu barazanar kisa ta kafafen sada zumunta.
Wani jagora a kabilar Yarbawa, Oyewumi ya shawarci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauki bafullatanin Bahaushe a matsayin mataimakinsa a zabe mai zuwa.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Jihar Legas
Samu kari