Lafiya Uwar Jiki
Kungiyar likitoci masu neman kwarewar aiki, ta tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki 7 a birnin tarayya, kan rashin biyan albashi, karancin ma'aikata da sauransu
Masana kimiyyar Rasha sun sanar da kirkirar sabon maganin rigakafin cutar daji mai suna 'Enteromix,' wanda yanzu za a iya fara amfani da shi asibitoci.
Bayan korafe-korafe kan rashin lafiyar Mato Yakubu, Gwamna Mai Mala Buni ya amince zai ɗauki dawainiyar dukkan kuɗaɗen jinyar jarumi Malam Nata'ala.
A labarin nan, za a ji yadda kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta ja daga, ta kara tabbatar da cewa babu abin da zai hana ta shiga yajin aiki nan da kwanaki .
Daya daga cikin attajirai a duniya, Bill Gates ya ware gwamnatin jihar Gombe musamman domin yaba mata kan kawo sauyi a bangaren lafiya da sauran wurare.
Bayan shafe kusan wata guda a birnin London na Birtaniya, tsohon shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya dawo Najeriya bayan rade-radin jinya.
Gwamnatin tarayya ta karyata cewa ta ware Arewa ta Yamma daga shirin rage kudin wankin koda. Ma'aikatar lafiya ta lissafa jihohi 11 da aka kaddamar da shirin.
Tinubu ya rage kuɗin wanke ƙoda zuwa ₦12,000 daga ₦50,000 a asibitocin tarayya, amma jama’a sun ce marasa lafiya na buƙatar jinya akai-akai da ya fi ƙarfin talaka.
Gwamna Dikko Umaru Radda na Katsina ya shirya fita ketare domin yin hutu har na tsawon mako uku saboda kula da lafiyarsa ana tsaka da jita-jitar lafiyar Bola Tinubu.
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari