Labarin Sojojin Najeriya
Ministan tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya yi magana kan batun cewa ya yi murabus daga mukaminsa. Ya bayyana mutanen da ke fadin hakan.
Gwamnatin Tarayya ta karyata jita-jitar cewa Ministan Tsaro, Janar Christopher Gwabin Musa (mai ritaya), zai yi murabus, tana mai cewa labarin kirkirarre ne.
Dakarun Operation HADIN KAI sun kama wani ɗan Sudan da wasu mutum uku da ake zargi da taimaka wa kungiyar ISWAP, tare da ƙwato kayayyaki a Borno da Yobe.
Sojojin Operation Hadin Kai sun dakile wani babban hari da ake zargin ISWAP ta kai sansanin soja a Gajigana, Borno, inda aka kashe da dama daga cikin maharan.
Rahoto na musamman kan tarihin kafuwar Rundunar Sojin Najeriya daga mutum 18 da aka fara da su a Legas zuwa babbar rundunar soja da ake ji da ita a Afirka.
Sojojin Operation Hadin Kai sun dakile yunkurin sace dalibai da ake zargin 'yan ta'addan ISWAP ne suka kai makarantar FGGC Monguno, tare da ceto dalibai 46.
Daniel Bwala ya yi zargin cewa rikici tsakanin rundunar sojin kasa da ta sama a zamanin Muhammadu Buhari ya hana sojoji samun tallafin jiragen yaki a wasu hare-hare.
Daniel Bwala ya ce dakarun Najeriya sun kama wasu 'yan kasashen waje da ake zargi da hannu wajen haddasa rashin tsaro, amma gwamnati ta boye sunayen kasashensu.
Dakarun Operation Fansan Yamma sun ceto mutum tara da suka tsere daga hannun masu garkuwa, sun kwato dabbobi 56 da aka sace tare da cafke wanda ake zargi.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari