Labarin Sojojin Najeriya
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta fara horar da ɗaliban AFMS kan sarrafa jiragen drone da fasahar zamani, yayin da 'yan Najeriya suka yaba da shirin.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan tsaron Najeriya, Christopher Musa ya sanar da cewa yana sane da martani jama'a kan cewa sojoji na karban albashin N100,000.
Sojojin saman Najeriya (NAF) sun kammala binciken karɓar rukunin farko na jiragen yaƙi samfurin M-346 daga ƙasar Italiya domin ƙarfafa tsaro a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa wannan jami'in sojan da ake nema ruwa a jallo saboda zargin ya na mu'amala da yan ta'adda ya shiga hannu a kokarin tserewa zuwa Kamaru.
A labarin nan, za a ji cewa fitinannun yan ta'adda sun gamu da fushin dakarun sojin Najeriya a lokacin da su ke taron yadda za a kai hari sassan Zamfara.
Tsohon Janar John Enenche ya bukaci gwamnati ta ƙara mafi ƙarancin albashin sojojin Najeriya zuwa N250,000, yana mai cewa N100,000 bai dace da tsadar rayuwa ba.
Karamin Ministan tsaro na Najeriya, Mohammed Bello Matawalle ya umarci sojoji su ƙara kai hare-hare kan ‘yan ta’adda bayan sabbin hare-hare a Zamfara.
Sababbin bayanai sun tona asirin shirin juyin mulki. Har da shirin farmakar Fadar Shugaban Kasa, filayen jirgi da sansanin sojoji da yadda za a raba mukamai.
Takardun bincike sun bayyana yadda ake zargin wasu jami'an soja suka tsara shirin kifar da gwamnatin Tinubu, tare da raba ayyuka da tsara dabarun aiwatarwa.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari