Labarin Sojojin Najeriya
Wani bam da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka dasa shi, ya tashi da mutane kuma yan ta'adda suk bi su da harbi a kusa da Gwoza da ke jihar Borno.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta shirya gurfanar da sojojin da ake zargi da yunkurin yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu juyin mulki a gaban kotu.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda da dama yayin wani artabu a jihar Borno. Sojojin sun hallaka kwamandan kungiyar ISWAP.
Mutum 12 daga cikin wadanda yan Boko Haram suka yi garkuwa da su a jihar Borno sun kubuta sakamakon ruwan wutar da dakarun sojoji suka yi kan 'yan ta'addan.
A labarin nan, za a ji cewa wa'adin da mayakan Boko Haram suka ba gwamnatin Najeriya bayan sace mutane kusan 416 a yankin Ngoshe na jihar Borno ya kusa cika.
A labarin nan, za a ji matakin da Majalisar dattawan Najeriya ta dauka game da hare-haren Boko Haram a sansanonin sojoji da ke jihar Borno a baya-bayan nan.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta bada umarnin tsare nutane shida da aka gurfanar gabanta kan zargin kitsa juyin mulki, a hannun hukumar tsaro ta DSS.
Dakarun sojojin sama na Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan kungiyar ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun kashe su ne baya kai hare-hare ta sama.
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da mutum 6 gaban babbar kotun tarayya mai zama a Abuja kan tuhume tuhumen da suka shafi zargi kitsa juyin mulki a Najeriya.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari