Labarin Sojojin Najeriya
Za a ji ana binciken Godwin Emefiele a kan zargin satar kudi, taimakawa kungiyoyin ta’addanci, kawowa kasa barazanar tsaro da cin dunduniyar gwamnatin Buhari.
Hankulan al'umma sun tashi a yayin da wasu yan sanda a unguwar Ikorodu, jihar Legas suka kashe wani mutum wanda daga baya suka gano jami'in rundunar soja ne.
Hedkwatar tsaro ta karyata wani ikirari da ke cewa Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na PDP na aiki da sojoji domin yin juyin mulki a babban zaben 2023.
Hukumar Sojin saman Najeriya ta kai hari dajin sambisa inda aka samu labarin yan ta'addan Boko Haram na ganawa. Jiragen Super Tucano sun yi musu ruwan wuta.
Wani soja ya halaka wani dan kasuwa a Legas a yayin da ya ke kokarin karbar kudin harajin tikiti daga hannun wata yar kasuwa a yankin Oshodi a jihar Legas.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta sanar da irin nasarorin da ta samu a arewacin Najeriya cikin makonni biyu da suka gabata a atisaye daban-daban da ake gudanarwa.
Wasu bata gari da ba a san ko su wanene ba sun kai wa dakarun sojojin Najeriya hari a garin Kwale da ke karamar hukumar Ndokwa West a Delta suka kashe hudu
Dakarun rundunar sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai, tare da jami'an sa kai CJTF sun samu nasarar damke masu kaiwa yan ta'addan ISWAP kayayyaki a Borno.
Muhammadu Buhari ya ziyarci fadar Sarkin Daura a ranar Juma'a, a nan aka ji yana cewa ce gudun ayi masa auren wuri, shiyasa ya shiga aikin sojan kasa a Najeriya
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari