Labarin Sojojin Najeriya
Sojojin Najeriya sun kama ɗan ta’addan da ya shigo daga Nijar, sun kashe wasu miyagu da ceto mutanen da aka sace. Sojoji sun dakile safarar makamai a jihohi da dama.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan bindiga masu yawa a jihar Neja. Sojojin sun hallaka bata garin ne tare da hadin gwiwar jami'an DSS.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka jagororin 'yan bindiga a jihar Sokoto. Sojojin sun kashe bata garin ne bayan sun yi musu kwanton bauna.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar yi wa 'yan ta'adda raga-raga a sassa daban-daban. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda da dama tare da kwato makamai.
Jami'a tsaro sun kama mutane 22 da ake zargi da shiga kungiyar asiri a jihar Ogun. Cikin mutanen da 'yan sanda suka kama akwai sojoji biyu da wasu mata.
Rundunar sojin Najeriya ta hallaka wani dan bindiga Dan Dari Biyar da ya shahara da kashe mutane da garkuwa da mutane da gallazawa Hausawa a Sokoto.
A labarin nan, za a ji yadda dakarun sojin sama da kasa suka hada kai da mafarauta inda aka fatattaki wasu 'yan ta'adda har maboyarsu da ke Borno da Adamawa.
Jami'an tsaro sun samu nasarar kashe wasu 'yan bindiga yayin wani artabu da suka yi a jihar Zamfara. Jami'an tsaron dai sun shirya musu kwanton bauna ne.
Sojojin Operation Hadin Kai sun fatattaki Boko Haram a Borno, sun kashe kwamandansu Ibn Khalid, sun kwato makamai da bama-bamai, kuma sun hana harin Bitta.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari