Labarin Sojojin Najeriya
Dakarun sojoji sun samu nasarar cafke jagoran masu shirya harin bam kan masallacin Maiduguri. An cafke shi ne bayan an kama wasu da ake zargi tun da farko.
Jirgin yaki marar matuƙi na Rundunar Sojojin Saman ya faɗi a dajin Zangata da ke karamar hukumar Kontagora da ke Jihar Niger, bayan rasa sadarwa.
Dakarun Najeriya sun hallaka 'yan ta'addan Boko Haram bayan kai musu farmaki a dajin Sambisa. Sojoji sun yi musayar wuta kafin su kashe 'yan ta'addan.
Sojojin Najeriya sun hallaka ɗan ta’adda a Bama, sun ruguza sansanoninsu a Sambisa, sannan sun ƙwace jirgi marar matuki na ISWAP a yankin Izge da ke jihar Borno.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaron Najeriya sun yi nasarar farauto wasu mutane da ake da yaƙinin da su aka kitsa harin bam a masallacin Maiduguri.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai hare-haren ta'addanci a wasu kauyukan jihar Adamawa. 'Yan ta'addan sun kashe mutane tare da kona gidaje masu yawa.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan tsaro, Janar Christopher Musa mai ritaya ya bayyana yadda ya sha fama da makiya masu kulla makirce a rundunar tsaron Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wasu manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram bayan samun bayanan sirri daga jama'a.
Dakarun sojoji sun samu nasara kan 'yan bindiga a jihar Kano. Sojojin sun yi arangama da 'yan bindigan ne bayan da suka kawo hari a karamar hukumar Shanono.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari