Labarin Sojojin Najeriya
Gwamna Dikko Radda ya ce jiragen yakin Rundunar Sojin Sama ta Najeriya sun zama babban abin tsoro ga 'yan bindiga da 'yan ta'adda a Arewa maso Yamma.
Dakarun sojojin Operation Fansan Yamma sun ceto wanda aka yi garkuwa da shi a Kaduna tare da kashe ɗan ta’adda a wani samame da suka yi a jihar Sokoto.
A labarin nan za a ji cewa rundunar operation hadin kai ta samu tallafin mafarauta inda aka gano maboyar wasu yan ta'adda da ke jinya a jihar Adamawa.
A labarin nan za a ji cewa rundunar sojojin Najeriya sun yi nasara a kan wasu kasurguman yan ta'adda a Kebbi, Zamfara da Sokoto bayan an yi kazamin artabu.
An kashe ’yan bindiga 24 bayan jami’an tsaro sun dakile yunkurin yin garkuwa da mazauna Gidan Bawa a Bakori, Jihar Katsina, tare da kwato shanu 19.
Tsoffin sojojin Najeriya sun shirya zanga-zanga a Abuja kan rashin karin fansho, yayin da aka jibge jami’an tsaro a Ma’aikatar Tsaro da ke birnin tarayya.
An kashe mutane sama da 20 a wani hari da aka kai ƙauyen Binper a Mangu, Plateau, yayin da wasu suka samu raunuka kuma ake neman mutanen da suka ɓace.
A baya, mun kawo labarin cewa rundunar sojin Najeriya ya kai daukin gaggawa zuwa jihar Zamfara inda yan bindiga suka budewa matafiya wuta da zummar sace su.
A labarin nan za a ji cewa tsohon shugaban Najeriya a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya bayyana dalilinsa na kin tsoma baki kan kashe Vatsa.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari