Labarin Sojojin Najeriya
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka miyagun 'yan bindig yayin wani artabu a jihar Kaduna. Sojojin sun hallaka 'yan bindiga mutum biyar.
Rundunar sojin Najeriya ta yi martani ga 'yan ta'addan IPOB kan cewa ta kashe fararen hula 'yan kabilar Ibo a kudu maso gabas. Simon Ekpa ne ya yi zargin.
Ana fargabar cewa wasu ‘yan daba da suka kware wajen satar waya sun kashe wani jami’in soja mai suna Laftanar I.M Abubakar a hanyarsa ta komawa gida a Kaduna.
Dakarun rundunar sojojin hadin gwiwa ta kasa da kasa (MNJTF) sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda 140 yayin gudanar da ayyukansu a yankin tafkin Chadi.
Kungiyar kwadago ta ƙasa NLC ta ankarar da cewa dakarun sojojin Najeriya sun kewaye wurin da aka shirya za su gana da wakilan gwamnatin tarayya a Abuja.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Janar Abdulsalami Abubakar ya bayyana irin damar da ‘yan siyasa ke bayarwa a juyin mulki a kowace kasa da hakan ya faru.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi Allah wadai da kisan da aka yiwa jami'an sojoji a jihar Abia. Tinubu ya umarci hukumomin tsaro su cafko masu hannu a harin.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya yi magana da kakkausar murya kan kisan da 'yan ta'adda suka yi wa dakarun sojojin Najeriya a jihar Abia.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi magana kan kisan da aka yi wa sojoji a jihar Abia. Rundunar ta ce za ta mayar da martani mai zafi kan wannan mummunan danyen aikin.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari