Labarin Sojojin Najeriya
Dakarun sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare kan maboyar 'yan ta'adda a jihar Borno. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda da dama tare da manyan kwamandojinsu.
Majalisar dattawa ta bayyana cewa sulhu da yan ta'adda ba shi da amfani kuma yana takmaka wa miyagu su kara karfi, ta umarci jihohi su dakatar da yin sulhu.
DSS tare da hadin gwiwar sojojin Najeriya sun dakile wani babban hari da kungiyar ESN ta shirya kai wa a yankin Kudu maso Gabas tare da kwato makamai.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cewa komai ya lafa game da ganin sojojin kasar Kamaru da manyan makamai a wani yanki na jihar Cross River da ke Najeriya.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga da ake zargin sun tuba sun kashe sojoji takwas ciki har da wani Laftanar a harin da suka kai jihar Kaduna.
Rundunar yan sandan jihar Zamfara ta bayyana cewa dakarun hadin gwiwa sun tura yan bindiga 6 zuwa lahira a yankin karamar hukumar Maru ranar Talata.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojin kasar nan ta aika dakaru zuwa jihar Zamfara bayan mazauna Zurmi sun rufe hanya saboda matsalolin tsaro a yankin.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun kai hare-hare kan 'yan ta'addan kungiyar ISWAP. Hare-haren sun kona motoci da kashe 'yan ta'adda.
A labarin nan, za a ji hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta fara shari'a da wani mutum da ake zargin yana amfani da kafafen sada zumunta wajen neman a yi juyin mulki.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari