Labaran Duniya
Tsohuwar jakadiyar Pakistan, Maleeha Lodhi ta yabawa matakin gwamnatin Donald Trump na sanya mataimakin shugaban kasa a tawagar tattaunawa da Iran.
Kasar Iran ta dauki zafi kan hare haren da Isra'ila ta kai Lebanon, ta bukaci Amurka ta zabi zaman lafiya ta hanyar tsagaita wuta ko yaki ta hannun Isra'ila.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya tabo batun nukiliyar Iran. Donald Trump ya bayyana cewa akwai aikin hadin gwiwa da Amurka za ta yi tare da Iran.
Gwamnatin Koriya ta Arewa karkashin Kim Jong Un ta harba makamai masu linzami Koriya ta Arewa jim kadan bayan sulhun Iran da Amurka a Gabas ta Tsakiya
Dakarun Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun samu nasarar kakkabo makamai masu linzami da jirage marasa matuka na Amurka da Isra'ila yayin da ake ci gaba da yaki.
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta yi martani kan barazanar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi na kai farmaki.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi karin haske kan yakin da kasarsa je yi da Iran. Trump ya yi magana kan lokacin da sojojin Amurka za su iya kwace Iran.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fusata kan hare-haren da Amurka da Isra'ila suke kai wa kan wuraren fararen hula. Ta bayyana matakin da za ta dauka idan aka ci gaba.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa ba ta gamsu da batun tsagaita wuta tsakaninta da Amurka ba. Ta bayyana shirin da Amurka ke yi kan tsagaita wuta.
Labaran Duniya
Samu kari