Kwara
Babban Limamin Ilorin, Sheikh Muhammad Bashir Saliu, ya rasu yana da shekaru 75; za a yi jana'izarsa a fadar Sarkin Ilorin da karfe 4:00 na yamma yau 19 ga Janairu.
Gwamnatin Saudiyya ta ja kunnen Najeriya kan illar watsi da marayu da yara marasa galisu, ta ce hakan zai iya zama babbar barazana ga tsaron kasa.
Rundunar sojin Najeriya ta tsananta samamen "Operation Fansan Yamma" a jihohin Kwara da Niger domin murƙushe ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane a shekarar 2026.
'Yan banga a jihar Kwara ya yi bayani game da yadda yan bindiga suka shiga gidan wani sarki suka sace mutane da dama. Yan sa-kai sun ce akwai lauje cikin nadi.
Shugaban APC na jihar Kwara, Sunday Fagbemi ya bayyana cewa yawan gwamnoni zai taimaka wajen samun nasarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya yaba da salon mulkin jam'iyyar APC. Ya bayyana cewa ita ce jam'iyyar da ta dace da mulkin Najeriya.
Maau garkuwa da mutane su nemi Naira miliyan 450 a matsayin kudin fansar wani Sarki, dansa da mutane takwas da suka yi harkuwa da su a jihar Kwara.
‘Yan bindiga sun kai hari inda suka sace Sarkin Aafin, Oba Simeon Olaonipekun, tare da ɗansa Olaolu bayan kai farmaki fadar sa a Ifelodun, Jihar Kwara.
Gwamnatin Jwara ta gargadi jama'a da su kula kuma su sanya ido yayin ibadar cikar shekara da bukukuwan sabuwar shekara, ta ce yan bindiga na kulla makirci.
Kwara
Samu kari