Kwara
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin wadanda su ka nemi takara a APC reshen jihar Kwara sun bayyana cewa ba a yi masu adalci ba, kuma a biya su kudinsu.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da kafa sabon sansanin sojoji a Kwara domin karfafa yaki da ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane da ke addabar jihar.
Tawagar Najeriya karkashin jagorancin Maryam Yusuf ta lashe lambar zinare a gasar Spelling Bee na duniya a China. An ba kwararrun daliban kyaututtuka.
Babban Limamin Shonga, Alhaji Jibril Baba Nnatakun, ya rasu a Kwara yayin da MBI da sauran shugabanni suka yi masa ta'aziyya tare da yabon gudummawarsa.
Mazauna Lata Nna a Kwara sun roki Bola Tinubu ya dauki matakin gaggawa kan hare-haren 'yan bindiga, sace-sace da sauran laifuka da suka addabi yankin.
Mai martaba Sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu Gambari ya gi wa yan takarar APC addu'a da fatan samun nasara a babban zabe, ya yabi Gwamna AbdulRazaq.
Jam'iyyar APC a Kwara ta fara gangamin tazarcen Bola Tinubu da shirye-shiryen zaɓen 2027, yayin da ta ce zaɓen fitar da gwani ya gudana cikin lumana.
Babbar kotun jihar Kwara ta sanya ranar 22 ga Yulin 2026 domin gurfanar da Bukola Saraki kan zargin bata wa Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq suna da wallafa ƙarya.
Sarakunan gargajiya 20 da sun tsere daga garuruwansu saboda hare-haren 'yan bindiga a Kwara, sun nemi taimakon rundunar tsaro ta Iru Ekun karkashin Sunday Igboho.
Kwara
Samu kari