Kwara
Allah ya yiwa tsohon alƙalin alƙalan musulunci na jihar Kwara, mai shari'a Abdulmitallib Ahmad Ambali, rasuwa. Marigayin ya rasu bayan ƴar gajeruwar jinya.
Wasu masu garkuwa sun sace mutane uku a hare-hare daban-daban da suka kai a karamar hukumar Asa na jihar Kwara. Rudunar yan sanda ta tabbatar da afkuwar lamarin
Alhaji Aloa, shahararren mawakin Najeriya mazaunin Ilorin, jihar Kwara ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu a safiyar ranar Litinin a gidansa kuma an birne shi.
A ranar 18 ga watan Maris ne aka yi zabukan gwamna a wasu jihohin Najeriya. A wanna shafin za mu rika kawo sakamako daga gunduma da kananan hukumomin Kwara.
Yayin da kowace jam'iyya ke shirin zuwan zaben gwamnoni da mambobin majalisar dokoki, jam'uyyar Labour Party a Kwara ta tsinci kanta cikin kakanikayi da rudani.
Gabannin zaben gwamna da yan majalisar jiha na ranar 11 ga watan Maris, Gbemi Saraki, karamar ministar ma’adinai ta karyata batun sauya sheka daga APC zuwa PDP.
Yayin da zaben gwamnoni ke kara kusantowa, malaman addinin Musulunci sun gudanar da taron Addu'a na musamman domin rokon Allaha ya ba gwamnan Kwara nasara.
Likitocin babban asibitin Ilorin a jihar Kwara sun ajiye aiki na kwana biyu saboda dukan abokin aikinsu da wani jami'in dan sanda ya yi bayan ya duba matarsa.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe zaɓen kujerun sanatocin jihar Kwara. Jam'iyyar ta samu wannan nasarar ne bayan ta doke sauran jam'iyyun.
Kwara
Samu kari