Kwankwasiyya
Madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwasoya gana da shugaba Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasa, Aso Villa sun tattauna batutuwan siyasa.
Kwankwaso ya halarci taron tattalin arzikin daji a fadar shugaban kasa, inda aka jaddada amfani da fasaha wajen bunƙasa fannin daji da habaka tattalin arziki.
Jam'iyyar NNPP ta fito ta yi magana bayan an yada wasu rahotanni masu cewa shugabanninta a kananan hukumomin jihar Katsina sun sauya sheka zuwa ADC.
Jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya isa fadar shugaban kasa domin halartar taron tattalin arziki a Abuja. Ana sa ran Bola Tinubu zai je taron.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon ɗan takarar gwamnan Jigawa, Malam Aminu Ringim ya ce lokaci ya yi da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso zai ceto Najeriya.
Madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara jihar Katsina domin jajen rasuwar shugaba Muhammadu Buhari. Ya je gidan Buhari na Daura.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa ya cika da mafi yawa daga cikin alkawuran da ya dauka a lokacin da yake yin yakin neman zabe.
Shugaban jam'iyyar NNPP na jihar Kano, Hashimu Dungurawa, ya karyata jita-jitar da ke cewa dan takarar shugaban kasa a 2023 Sanata Rabiu Musa Kwankwaso zai koma ADC.
Jam'iyyar NNPP reshen Kudu mado Yamma ta buƙaci ƴan Najeriya su kauracewa zaɓen duk wata jam'iyya ko ƴan siyasar da suka gaza cika masu alkawurra.
Kwankwasiyya
Samu kari