Kwankwasiyya
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya zabi 'yan APC da za su fafata da mutanen Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a zaben cike gibi na majalisar dokokin jihar Kano.
Jam'iyyar NNPP ta bayyana cewq jagoranta, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da mutanen Kano na ji a ransu cewa an ci amanarsu da Gwamna Abba ya koma APC.
Sanata Barau I Jibrin ya sauya sunan kungiyarsa ta Tinubu Barau ya sanya Abba Kabir Yusuf a ciki. Ya ce ya yi haka ne domin nuna goyon baya ga gwamnan.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi wa Gwamna Abba Kabir Yusuf maraba. Ganduje ya tabo batun zaben shekarar 2027.
A labarin nan, za a j cewa Mustapha Rabi'u Musa Kwankwaso, dan jagoran Kwankwasiyya na kasa Rabiu Musa Kwankwaso ya yi murabus daga gwamnatin Kano.
Yayin da ake dakon sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf a hukumance, mambobi 22 daga cikin yam Majalisar dokokin Kano sun tabbatar da shiga APC yau Litinin.
Ana shirye-shiryen sauya shekar Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. An hango hotunan Abdullahi Ganduje, Sule Garo Barau Jibrin da 'yan APC, babu na Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya baro Birtaniya domin karban Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC bayan ya bar NNPP.
Gwamnatin Kano ta cewa nasara a siyasar jihar ta dogara ne da aiki tukuru ba wani abu ba, ta jawo aya da hadisi kan nasarar Abba Kabir bayan rabuwa da Kwankwaso.
Kwankwasiyya
Samu kari