Kwankwasiyya
Jigon APC a jihar Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya yaba wa Bola Ahmed Tinubu game da ayyukan alheri da yake yi ga al'ummar Arewacin Najeriya a mulkinsa.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar tallace-tallace ta jihar Kano a karkashin Kabiru Dakata ta bayyana yadda ta kudiri aniyar tara wa gwamnati harajin N5bn.
Dan majalisar tarayya daga jihar Kano da ke wakiltar mazabar Kiru/Bebeji a ƙarƙashin NNPP, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya yi hasashen zaben 2027.
Dan majalisar wakilai na jam'iyyar NNPP daga jihar Kano, Abdulmumin Jibrin, ya bayyana cewa duk da adawar da ake yi, akwai masu goyom bayan Shugaba Tinubu a Arewa.
Dan majalisar tarayya daga jihar Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin, ya yi magana kan zaben shekarar 2027 inda ya ce babu abin da zai hana Bola Tinubu lashe zaben.
Wasu bayanai da ke fitowa daga hukumomin ICPC da EFCC na nuka cewa hadimin gwamnan Kano ya yi amfani da yan canji wajen cire biliyoyin Naira daga asusu.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce NNPP na tare da talakawan Najeriya. Ya ce yunwa da talauci za su sanya 'yan Najeriya su hankalta a zaben 2027 mai zuwa.
Jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewayana jin dadi da farin cikin zama a jam'iyyar, kuma shi da mabiyansa ba sa gaggawa a al'amuransu.
Gwamnatin Kano ta fara binciken yadda tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya sayar da katafariyar mahautar nan da Kwankwaso ya gina a jihar.
Kwankwasiyya
Samu kari