Kwankwasiyya
Rikici na kara zafi tsakanin magoya bayan Gwamna Abba Kabur Yusuf da yan Kwankwaso,an fara nunawa juma yatsa kan wasu kwangilolin gwamnatin Kano.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya je gidan Sanata Henry Seriake Dickson a Abuja bayan rasuwa da jana'izar mataimakin gwamnan jihar Bayelsa, Dr Lawrence Ewhrudjakpo.
A labarin nan, za a ji cewa Kwankwasiyya ta yi kakkausar suka ga masu bayyana cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne a barar da damarsa ta komawa APC.
Shugaban jam'iyyar APC ta kasa, Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda, ya bayyana shirin jam'iyyar kan madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Tsagin NNPP karkashin jagorancin Agbo Major ya nanata cewa Sanata Kwankwaso ba shi da alaka da jam'iyyar a matakin jihar Kano ko a kasa baki daya.
Jam'iyyar NNPP a jihar Kano ta karyata cewa tana cikin rudani game da masu mata takara a zaben cike gurbi a majalisar dokokin jihar Kano da za a yi.
Jam'iyyar NNPP ta musanta cewa Sanata Rabiu Kwankwaso ya tattauna batun komawa APC da Tinubu; ta bayyana rahoton a matsayin ƙarya da nufin ɓata masa suna.
Rabiu Musa Kwankwaso na jinkirta komawa ADC saboda rashin tabbacin tikitin Peter Obi na 2027, tare da shawarwari daga Arewa da Cif Olusegun Obasanjo.
Ba Gwamna Abba Kabir Yusuf ne kadai ya taba ballewa daga jikin ubangidansa na siyasa ba a tarihin Kano, har Kwankwaso ana zarginsa da cin amanar Hamisu Musa.
Kwankwasiyya
Samu kari