Zaben jihohi
Yayin da ake shirin zaben jihar Edo, Gwamna Godwin Obaseki ya ki amincewa da sanya hannu a yarjejeniyar zaman lafiya kan zaben da ke tafe nan da kwanaki tara.
Hukumar zaben Kano (KANSEIC) ta nemi taimakon hukumar NDLEA wajen gudanar da gwajin tu'ammali da miyagun kwayoyi kan 'yan takarar zaben kananan hukumomin jihar.
Ana shirin gudanar da zaben gwamnan jihar Edo, Gwamna Godwin Obaseki ya yi babban rashi bayan hadimansa guda hudu sun yi murabus tare da watsar da PDP.
A cikin watan Satumban 2024, za a gudanar da zabubbuka a jihohi uku na Najeriya. Al'ummar jihar Edo za su fito domin zaben sabon gwamna a cikin watan.
Hukumar zaɓen jihar Kano mai zaman kanta KANSIEC, ta matso da zaɓen kananan hukomin daga watan Nuwamba zuwa ranar 26 ga watan Oktoba mai zuwa a 2024.
A wannan labarin, hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kebbi ( KESIEC) ta bayyana cewa shirye-shiryen gudanar da zaben kananan hukumomin jihar ya yi nisa.
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Nasir Idris ta ayyana ranar Juma’a, 30 ga Agusta a matsayin ranar hutu domin jama’a su shirya zaben ciyamomi.
A wannan rahoton za ku ji cewa gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta haɗa kai da gwamnatin jihohi wajen samar da Naira Biliyan 100 domin sayo mitoci.
Dan takarar gwamnan Edo karkashin jam'iyyar AAC, Udoh Oberaifo ya ce ya tsallake hare-hare 'yan bindiga da ke son kashe shi har sau uku a wajen yakin neman zabe.
Zaben jihohi
Samu kari