Zaben jihohi
Hukumar INEC ta wallafa sakamakon rumfunan zaɓe 1,011 cikin 3,763 na zaɓen gwamnan Osun a shafin IReV, wanda ya kai kashi 26.87 cikin 100 kawo yanzu.
A labarin nan za a ji cewa sanatan APC da ya jawo maganganu bayan ya umarci masoyansa su hallaka yan hamayya ya sake bayar da wani umarni kan zaben Osun.
A labarin nan, za a ji akwai wasu matasa uku da suka shiga zaben jihar Osun wanda ake gudanarwa a ranar Asabar 15 ga watan Agusta, 2026 don samar da sabuwar gwamnati
Gwamna Ademola Adeleke na neman tazarce zuwa wa'di na biyu amma yana fuskantar kalubale mai zafi daga manyan yan takara biyu na jam'iyyun APC da ADC.
Abubuwa 9 da za su iya tantance makomar Gwamna Ademola Adeleke, Oyebamiji da Najeem a zaɓen gwamnan Osun 2026, daga tasirin jam’iyyu zuwa batun Osogbo.
A labarin nan, za a ji cewa an samu karancin mata a neman takarar gwamnan jihar Osun inda mace daya ce kawai ta nemi ja da Ademola Adeleke a zaben da ake yi yau.
Rundunar yan sandan Najeriya da ke lura da zaben jihar Osun sun kama dan majalisar jihar na jam'iyyar Accord tare da wasu tarin mutane sama da 100 a gidansa.
Ana magana ne kan zaben gwamnan jihar Osun da 'yan takara 15 ke gaba da juna, karkashin manyan 'yan takara uku: Ademola Adeleke da Bola Oyebamiji da Najeem Saleem.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya bayyana cewa shi zai yi nasara a zaben da ake gudanarwa a jihar na shekarar 2026. Ya ce za a yi zabe lafiya.
Zaben jihohi
Samu kari