Zaben jihohi
Dokar Zaɓe ta 2026 ta tanadi tarar N50m ga jam’iyyun da suka yi yaƙin neman zaɓe bisa addini ko ƙabilanci, yayin da ɗan takara zai biya tarar N3m.
APM ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi 20 a Bauchi, tare da samun kujerun kansiloli 319 cikin 323 a zaben kananan hukumomin jihar.
Mahaifin Davido, Deji Adeleke ya ce ya yi addu’ar masu zaɓen Osun su karɓi kuɗin APC amma su zaɓi ɗan’uwansa Ademola, wanda ya sake lashe zaɓen gwamna.
APC ta amince cewa rikicin cikin gida, rashin jituwa kan dan takara da raina karfin Ademola Adeleke sun taimaka wajen kayen jam’iyyar a zaben Osun.
Osita Chidoka ya ce zaben shekarar 2027 zai yi wahala a yi masa magudi idan INEC ta gudanar da shi kamar yadda ta gudanar da zaben gwamnan jihar Osun.
Za a ji yadda Ademola Adeleke ya ci kwa-kwa kafin ya samu tazarce bayan barin PDP a 2025, a karshe an birne barakar Accord, ya tsaya takara ya ci zabe a Agusta 2026.
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya kira jam’iyyun adawa da suka kaurace wa zaben kananan hukumomi matsorata, bayan APM ta lashe kujerun shugabanni 20.
Tsohon Sanata Ojudu Babafemi ya bayyana dalilai 15 da suka jawo rashin nasarar APC a Osun, ciki har da yunwa, rufe asusun gwamnati da tasirin Davido.
Ga dalilai 5 da suka taimaka wa Gwamna Ademola Adeleke lashe zaben gwamnan Osun karo na biyu, ciki har da albashi, ayyuka da kusancinsa da jama’a.
Zaben jihohi
Samu kari