Zaben jihohi
Hukumar INEC ta bayyana cewa ta shirya tsaf domin gudanar da babban zaben 2027, ta sanar da ranakun da ta ware domin zaben shugaban kasa da na gwamnoni.
Hukumar INEC ta kammala jadawalin zaɓen 2027; Farfesa Joash Amupitan ya tabbatar da shirye-shiryen hukumar duk da jinkirin gyaran dokar zaɓe a majalisar tarayya.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar INEC ta sanar da shirin da aka yi wajen tunkarar zaben cike gurbi na 'yan majalisun Kano da za a yi a wayan Fabarairu, 2026.
Bayan Gwamna Abba Yusuf ya koma APC; jam’iyyar PDP ta tsira da gwamnoni 4 kacal yayin da siyasar 2027 ke daukar sabon bayan sauya shekar manyan gwamnoni.
Ministan Yaɗa Labarai Mohammed Idris ya nesanta kansa da yakin neman takarar gwamnan Neja a 2027 tare da dakatar da hadiminsa Sa’idu Enagi da ya yi rubutun.
Tsohon shugaban hukumar DSS, Lawal Daura, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Katsina a 2027, domin magance matsalar rashin tsaro a jihar.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC ta fara rajistar masu kada kuri'a zagaye na biyu a 2026. An fara hakan ne domin shiri kan zaben 2027 da ke tafe a Najeriya
Hukumar INEC ta lika sunayen yan takara 12 tare da mataimakansu na jam'iyyu daban-daban, wadanda za su fafata a zaben gwamnan jihar Ekiti na shekarar 2026.
Babban lauya Sebastine Hon ya ayyana kudirin tsayawa takarar gwamnan Benue a 2027, inda bayyana shirin karbar mulki daga hannun Gwamna mai ci Hyacinth Alia.
Zaben jihohi
Samu kari