Kiwon Lafiya
Rai ya yi halinsa: Hafsatu Yusuf, matar da ta haifi 'yan biyar a Kano, ta riga mu gidan gaskiya sakamakon zubar jini bayan haihuwa a daren ranar Laraba.
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet), ta yi gargadi ga wasu jihohin Arewa 11 kan yiwuwar samun cutar sankarau. Ta ba da shawarar matakan da ya kamata a dauka.
Likitan da ke kula da shugaban Amurka, Donald Trump ya yi bayani game da fitowa kurji a wuyan Trump. Ya ce kurjin zai shafe mako kusan 4 saboda aiki da magani.
Janye tallafin Amurka da shugaba Donald Trump ya yi ga kungiyoyi ya jefa al'umma da dama cikin hadari. Lamarin ya shafi mutum 250,000 a jihar Yobe.
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta ja hankalim mazauna jihar kan kula da lafiya domin kaucewa matsaloli a watan Ramadan.
Ma'aikatar Lafiya ta umarci dakarocin da suka shafe shekaru 8 a matsayinsu, su yi ritaya nan take. Dole su miƙa kadarori sannan a dakatar da albashin su.
'Yan Najeriya na fuskantar barazana duk shekara, inda ake samun adadi mai yawa na wadanda ke fama fa cizon maciji a bangarori daban-daban na kasar.
Gwamnatin Kano ta yi kira ga likitoci yan asalin jihar Kani da ke aiki a makwabtan jihohi su koma gida, za a dauke su aiki kai tsare kuma da albashin CONMESS.
WHO ta gano bullar cutar Nipah a Indiya; cuta ce mai saurin kisa, lalata kwakwalwa, kuma ba ta da magani. Ga abin da ya kamata ku sani game da hadarin ta a 2026.
Kiwon Lafiya
Samu kari