Kiwon Lafiya
Janye tallafin Amurka da shugaba Donald Trump ya yi ga kungiyoyi ya jefa al'umma da dama cikin hadari. Lamarin ya shafi mutum 250,000 a jihar Yobe.
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta ja hankalim mazauna jihar kan kula da lafiya domin kaucewa matsaloli a watan Ramadan.
Ma'aikatar Lafiya ta umarci dakarocin da suka shafe shekaru 8 a matsayinsu, su yi ritaya nan take. Dole su miƙa kadarori sannan a dakatar da albashin su.
'Yan Najeriya na fuskantar barazana duk shekara, inda ake samun adadi mai yawa na wadanda ke fama fa cizon maciji a bangarori daban-daban na kasar.
Gwamnatin Kano ta yi kira ga likitoci yan asalin jihar Kani da ke aiki a makwabtan jihohi su koma gida, za a dauke su aiki kai tsare kuma da albashin CONMESS.
WHO ta gano bullar cutar Nipah a Indiya; cuta ce mai saurin kisa, lalata kwakwalwa, kuma ba ta da magani. Ga abin da ya kamata ku sani game da hadarin ta a 2026.
Shugaba Tinubu ya tura wa majalisar dattawa daftarin dokokin lafiya 24 domin rage mambobin hukumomi da inganta asibitocin tarayya a wannan rana 28 ga Janairu, 2026.
Masarautar Saudiyya ta tabbatar da cewa an kwantar da Sarki Salman a wani asibiti na musamman a birnin Riyadh, ta ce za a yi masa wasu gwaje-gwajen lafiya.
Yan sanda sun kama Idris Hamza a Yola kan zargin watsa wa wani matashi Walid Mohammed (17) ruwan acid; wani bincike ya nuna illar acid ga jikin mutane.
Kiwon Lafiya
Samu kari