Kiwon Lafiya
Gwamnatin tarayya ta gano sinadarai masu gadari da suka gurbata ruwan kaaa kamar na burtsatse da rijiyoyi a jihohin Kogi, Legas da Kebbi, ta garhadi jama'a.
Gobarar da ta tashi a Kundila, Tarauni, jihar Kano ta hallaka miji da mata da 'ya'yansu biyu bayan maganin sauron da suka kunna ya haddasa wutar.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya fitar da kasafin Kano mafi girma a tarihi, inda ilimi da lafiya suka samu kaso masu tsoka.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bayyana alhini kan rasuwar Alhaji Ado Lamco, fitaccen ɗan kasuwa a fannin magunguna, wanda ya rasu a asibitin Cairo.
Peter Obi ya ce manufarsa ita ce taimakawa ilimi da lafiya; inda ya ba da kyautar N15m ga makarantar jinya, ya kuma ce zai sake gina makarantar da gobara ta kone.
Kungiyar likitoci ta NARD ta fara yajin aiki na ƙasa baki ɗaya, inda take neman karin albashi, gyaran asibitoci, da inganta yanayin aiki don kare lafiyar jama’a.
Yayin da yajin aikin kungiyar NARD ya shiga kwana na uku, yan Najeriya sun fara fuskantar wahala wanda ya tilasta masu komawa zuwa asibitocin kudi.
Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta jihar Kano (KSPHCMB) ta bukaci a tashi tsaye wajen yaki da cutar Polio duk da an taba kawar da ita a baya.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce shi ba mai magana ne da yawun Shugaba Bola Tinubu ba, duk da yana bayyana ayyukansa a matsayin jagora a birnin.
Kiwon Lafiya
Samu kari