Shafukan ra'ayi da sada zumunta
A jiya Talata 27 ga watan Agustan 2024 aka sanar da rasuwar fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, Yusuf Olorungbede bayan ya sha fama da jinya na tsawon lokaci.
Jami'an tsaro a Paris, kasar Faransa sun cafke shugaban kamfanin Telegram, manhajar da a yanzu ke kan ganiya saboda amfaninta wajen harkar 'mining.'
Wani rahoto ya nuna yadda 'yan bindigar Najeriya suka fara amfani da manhajar TikTok suna tallata ayyuk ansu. Mun tattaro kasashen da aka haramta manhajar.
Hukumomi a kasar Faransa sun cafke mai kamfanin Telegram, Pavel Durov. An tsare attajirin ne wanda ya taho daga kasar Azerbaijan bayan ya sauka a filin jirgi.
An shiga jimami bayan sanar da mutuwar fitacciyar mawakiyar yabo na addinin Kirista a Najeriya, Aduke Ajayi ta yi bankwana da duniya a jiya Litinin.
Legit Hausa ta tattaro martanin da wasu ‘yan Najeriya suka yi game da jawabin da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi game da zanga-zangar yunwa da ake yi a kasar.
Wanda ya kafa kuma dandanlin sada zumunta na Telegram, Pavel Durov, ya ba da labarin yadda ya haifi ‘ya’ya 100 a sassan duniya duk da cewa bai yi aure ba.
Rahotanni sun nuna cewa mazauna Kano na fuskantar rashin karfin hanyoyin sadarwa kamar tangarɗar kira da matsalar intanet kwanaki kaɗan kafin fara zanga zanga.
Kamfanin MTN ya sanar da rufe ofisoshinsa na fadin Najeriya daga yau Talata 30 ga watan Yulin 2024. Wannan na zuwa bayan kamfanin ya rufe layin daruruwan mutane.
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari