Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Al'ummar Najeriya da dama sun yi ta korafi bayan ganin shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio a cikin masallacin Juma'a na Abuja da Bola Tinubu.
Shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ya nuna kaduwarsa kan yadda wani yaro dan shekara 17 ya yi kutse a cikin na'urarsa a yayin da ya ke gwada fikirarsa.
Gwamnatin tarayya ta sanya harajin kashi biyar kan ayyukan sadarwa, wasanni, da wasu nau'ikan caca a matsayin wani kudiri na kawo sauyi ga tsarin harajin Najeriya.
Tun kafin zama shugaban kasa har zuwa yanzu, akwai wasu sunaye ko inkiya da aka mannawa Bola Ahmed Tinubu saboda burgewa ko kuma sukarsa game da sunan.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani da matar tsohon gwamnan jihar, Hadiza El-Rufai sun kaure a kafar sadarwa ta X kan gyaran rubutun Turanci.
Tsohon Ministan Sadarwa a Najeriya, Janar Tajudden Olanrewaju ya yi magana kan jita-jitar da ake yadawa cewa ya rasu inda ya ce yana nan da ransa tukuna.
Ma'aikatar ilimi ta tarayya ta gargaɗi ƴan Najeriya su kaucewa duk wani dako da aka turo masu ta layin wayar minista, Farfesa Tahir Mamman saboda an yi masa kutse.
Hukumar Hisbah ta cika hannunta da wata matashiyar 'yar TikTok mai suna Hafsat Baby wadda bidiyon tsiraicinta ya karade shafukan sada zumunta a kwanan nan.
Masoyan fitaccen dan wasan kwallon kafa na duniya, Cristiano Ronaldo sun kai mutum biliyan 1. Ronaldo ya ce wannan nasarar tasa ce da masu nuna kauna a gare shi.
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari