Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Babban malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Abbakar Gumi ya maka wasu masu amfani da Facebook a gaban kotu kan abin da ya kira zubar masa da mutumci.
Kamfanin TikTok ya shiga yarjejeniya da Amurka kan mika wani sashe na shi ga kasar. Masu zuba jari a Amurka za su mallaki mafi yawan kaso na kamfanin.
Tsohon ministan yada labarai a gwamnatin Muhammadu Buhari, Lai Mohammed ya bayyana yadda ya dakatar da Twitter (X) a 2012 bayan samun izinin Buhari.
Hadimin tsohon shugaban mulkin soja, Janar Yakubu Gowon, Adeyeye Ajayi ya musanta jita-jitar rasuwarsa, yana bayyana ta a matsayin labarin karya.
Sanata Natasha Akpoti ta bukaci Osita Ngwu daga jihar Enugu ya bude dandalin WhatsApp na majalisar dattawa sannan ya dawo da sharhin da ya goge na ta.
Matsalar fasaha ta Cloudflare ta haddasa durkushewar shafukan intanet da dama, ciki har da X, ChatGPT da su Letterboxd yayin da kamfanin ke ci gaba da bincike.
'Yan sanda sun tsare wasu matasa biyu yan NNPP bisa zargin taba kimar shugaban karamar hukumar Tofa, Hon. Yakubu Ibrahim Addis a shafin Facebook.
Tsohuwar matar Sani Danja, Mansurah Isah ta shirya daukar mataki kan wata jaridar yanar gizo bayan wallafa wani rahoton cewa za ta auri Mai Wushirya.
Kotun Majistire a Kano ta yanke hukuncin daura auren Ashir Idris Mai Wushirya da Yar Guda bisa bidiyon badala da suka wallafa kuma suka yada a kafafen sada zumunta
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari