Jihar Kebbi
Wasu almajirai mutum bakwai sun rasa rayukansu bayan rami ya fado musu a jihar Kebbi. Almajiran dai sun je debo kasa ne lokacin da lamarin ya auku.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin noma ga mata a Arewa ta tsakiya, inda ta raba naira miliyan goma ga jihohin domin rabawa ga mata ashirin a jihohin
An rataye yarinya 'yar shekara 10 mai suna Glory a Birnin Kebbi, jihar Kebbi. Shaidun gani da ido sun tabbatar da cewa a dakin mahaifiyarta aka rataye ta.
Majalisar dokokin jihar Kebbi ta dakatar ɗan Majalisar jihar, Hassan Umar da ke wakiltar Birnin Kebbi ta Arewa kan wasu kalamai da ke neman ta da husuma a Majalisar.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasiru Idris ya gargadi malaman addinin Musulunci kan shiga harkokin siyasa inda ya bukace su da su kaucewa cin mutuncin shugabanni.
Gwamnatin jihar Kebbi ta bayyana cewa ta kashe N21bn wajen samar da kayan tallafi ga al'ummar jihar. Kayayyakin sun hada da kayan noma da kayan abinci.
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya ba maniyyatan jiha makudan kudi har N3.34bn domin tallafa musu bayan ƙarin kudin kujera da hukumar alhazai ta yi.
Gwamnatin jihar Kebbi ta yi karin haske kan murabus din limamin masallacin Wala, Alhaji Rufai Ibrahim inda ta ce kafin ya yi murabus aka dakatar da shi.
Wasu matasa sun dira kan rumubunan ajiyar gwamnati a jihar Kebbi inda suka tafka barna. Mutanen dai sun dasa wawa kan kayan abincin da aka ajiye a wurin.
Jihar Kebbi
Samu kari