Jihar Kebbi
Kashe akalla mutane 20 da 'yan ta'addar Lakurawa suka yi a Kebbi da kuma tunawa da kisan Yelewata sun sake jawo kira ga gwamnati ta dauki mataki kan matsalar tsaro.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai wani mummunan hari da ya jawo asarar rayuka a Kebbi. Gwamnatin jihar ta jajantawa mutanen da suka rasa iyalansu a harin.
Hukumar INEC a jihar Kebbi ta bayyana cewa APC da LP ne kadai jam'iyyun da suka cika sharuddan shiga zaben cike gurbi na majalisar dokoki a Zuru.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kashe Malam Yahaya Balli da ke matsayin shugaban Izala a karamar hukumar Besse a jihar Kebbi bayan garkuwa da shi.
Majiyoyi sun tabbatar da rasuwar Malam Yahaya Billi, shugaban Izala na Besse, bayan ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane bayan fama da rashin lafiya.
'Yan bindiga dauke da makamai sum yi jami'an hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) kwanton bauna a jihar Kebbi. 'Yan bindigan sun kashe jami'ai 3 a harin.
Sarkin Argungu, mai martaba Alhaji Muhammad Samaila Mera, ya yi kira ga mutanensa da su tashi tsaye domin kare kansu daga hare-haren 'yan bindiga.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kama wasu dattawa biyu a cikin daji, sun bukaci a kai masu dauki. Dayan tsohon shugaban APC ne dayan malami.
Tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami, ya samu tikitin takarar gwamnan Kebbi na jam’iyyar ADC domin zaben shekarar 2027 ba tare da hamayya ba.
Jihar Kebbi
Samu kari