Jihar Kebbi
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa hukumar EFCC ta tura masa gayyata. Malami ya ce zai amsa gayyatar ba tare da jin tsoro ba.
Sanata Garba Maidoki mai wakiltar Kebbi ta Kudu a majalisar dattawa ya bukaci gwamnati ta yi abin da ya dace kan 'yan bindiga. Ya ce an san inda suke.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris Kauran Gwandu ya bada shawara ga daliban da 'yan bindiga suka saki. Ya ce musu su dauki lamarin a wani kalubale na rayuwa.
Sanatoci sun kai ruwa rana kan matsalar tsaron da ke kara ta'azzara a wasu sassan Najeriya, wasu sun bukaci a yi dokar hukuncin kisa kan masu garkuwa.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya bayyana cewa ko sisin kwabo gwamnati bata biya 'yan bindiga ba kafin su sako daliban da suka sace a jihar Kebbi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Nasir Idris ya bayyana jin dadin ceto daliban Maga 24 da sojoji suka mika masa, ya jaddada godiya ga Shugaba Tinubu.
An gano wani bidiyon da ya fito daga hannun dan bindiga ya nuna yadda aka kula da yaran, tare da bayyana cewa sulhu da tattaunawa ne ya ba da damar sakin daliban.
Rahotanni sun tabbatar da kama fitaccen dillalin makamai ga ’yan bindiga da ake kira “Gwandara 01”, bayan sahihin bayanan leƙen asiri a Bwari da ke Abuja.
An ceto ɗalibai mata guda 25 da aka sace daga makarantar mata da ke Maga da ke jihar Kebbi a Arewa maso Yammacin Najeriya bayan wasu biyu sun kubutua tun farko.
Jihar Kebbi
Samu kari